Soja
Jump to navigation
Jump to search
Soja
Soja jam'i Sojoji ko Sojawa sune masu yaki a karkashin wata kasa ko shugaba .
Sojan Amurika.
Sojan Mexico.
Asalin kalmar Soja tazo ne daga kalmar Turanci ta Soldier. Bisa ga yanayin furucinne kuma sai Hausawa suke furtawa da soja. Sannan a Turanci ma an aro tane daga tsohuwar kalmar Faransaci ta soudeer ko soudeour, hakanan kalmar ma tana kama da kalmar Medieval ta soldarius, ma'ana "Soja".

